Waxanda kuma suka yi haquri don neman yardar Ubangijnsu,.."
Waxanda kuma suka yi haquri don neman yardar Ubangijnsu, suka kuma tsai da salla, kuma suka ciyar daga abin da Muka arzuta su da shi a voye da sarari, suke kuma ingije mummunan aiki da kyakkyawa, waxannan suna da (kyakkyawar) makoma ta gidan (Aljanna)
793
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category