Waxanda suke ciyar da dukiyoyinsu dare da rana a voye da kuma a sarari."
Waxanda suke ciyar da dukiyoyinsu dare da rana a voye da kuma a sarari, to suna da ladansu a wajen Ubangijinsu, kuma babu tsoro a tare da su, kuma ba za su yi baqin ciki ba
2
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category