Muminai na haqiqa (su ne) kaxai waxanda idan aka ambaci Allah, ."
Muminai na haqiqa (su ne) kaxai waxanda idan aka ambaci Allah, sai zukatansu su raurawa, idan kuma aka karanta musu ayoyinsa, sai su qara musu imani, kuma ga Ubangijinsu ne kawai suke dogara
328
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category