"Kuma ku bi Allah da Manzonsa..."
Kuma ku bi Allah da Manzonsa, kada ku rarrabu sai ku zama matsorata kuma qarfinku ya tafi; ku kuma yi haquri. Lalle Allah Yana tare da masu haquri
891
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category