​Lalle Allah Ya sayi rayuka da dukiyoyin muminai daga wurinsu."

​Lalle Allah Ya sayi rayuka da dukiyoyin muminai daga wurinsu."

Lalle Allah Ya sayi rayuka da dukiyoyin muminai daga wurinsu cewa suna da Aljanna: Za su yi yaqi saboda Allah, sai su kashe su ma kuma a kashe su. Alqawari ne na gaskiya da Ya xaukar wa kansa a cikin Attaura da Linjila da Alqur’ani. Wane ne ya fi Allah cika alqawarinsa? Saboda haka sai ku yi farin ciki da cinikin nan naku da kuka yi da Shi. Wannan kuwa shi ne rabo mai girma

312
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Yi tarayya