​ Ya ku mutane, lalle alqawarin Allah gaskiya ne, "

​ Ya ku mutane, lalle alqawarin Allah gaskiya ne, "

Ya ku mutane, lalle alqawarin Allah gaskiya ne, saboda haka kada rayuwar duniya ta ruxe ku; kada kuma mai ruxarwa (Shaixan) ya ruxe ku game da Allah

Lalle Shaixan maqiyinku ne, saboda haka sai ku riqe shi maqiyi. Lalle yana kiran mutanensa ne don su zama ‘yan wuta

995
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya