Lalle waxanda suka yi imani suka kuma yi ayyuka..
Lalle waxanda suka yi imani suka kuma yi ayyuka nagari to Aljannar Firdausi[1] ita ce ta kasance masaukinsu
Suna masu dawwama a cikinta, ba sa neman wani musaya da ita
656
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category