Babu tilastawa a addini, haqiqa shiriya ta riga ta bayyana daban da vata. "

Babu tilastawa a addini, haqiqa shiriya ta riga ta bayyana daban da vata. "

Babu tilastawa a addini, haqiqa shiriya ta riga ta bayyana daban da vata. Don haka duk wanda ya kafirce wa Xagutu, kuma ya yi imani da Allah, to haqiqa ya yi riqo da igiya mafi qarfi wadda ba ta tsinkewa. Kuma Allah Mai ji ne, Masani

3781
Video Translations
Download
  • Hd Version ( Google Drive )
Attachments

Related Videos

See other videos from same category

icon

Subscribe To Get New Updates