Ba da daxewa ba za Mu nuna musu ayoyinmu a cikin nahiyoyi da kuma ."
Ba da daxewa ba za Mu nuna musu ayoyinmu a cikin nahiyoyi da kuma a kan kawunansu har sai sun gane cewa lalle shi (Alqur’ani) gaskiya ne. Yanzu bai ishe ka ba game da Ubangijinka cewa Shi lalle Mai shaida ne a kan komai?
3
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category