Muna labarta maka kowanne daga labarun manzanni,
Muna labarta maka kowanne daga labarun manzanni, abin da za Mu kwantar da zuciyarka da shi. Gaskiya kuwa ta zo maka cikin wannan (Surar) da izina da gargaxi ga muminai
925
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category