​Kuma ku bauta wa Allah (Shi kaxai), kada ku haxa Shi da komai."

​Kuma ku bauta wa Allah (Shi kaxai), kada ku haxa Shi da komai."

Kuma ku bauta wa Allah (Shi kaxai), kada ku haxa Shi da komai; kuma ku kyautata wa iyaye da dangi makusanta da marayu da talakawa da maqwabci makusanci da maqwabci na nesa, da abokin da ake tare[1] da kuma matafiyi da bayinku. Lalle Allah ba Ya son duk wanda ya kasance mai taqama, mai yawan fariya

4435
Video Translations
Download
  • Hd Version ( Google Drive )
Attachments

Related Videos

See other videos from same category

icon

Subscribe To Get New Updates