​ Da kuma cikin kawunanku. Yanzu ba kwa lura ba?

​ Da kuma cikin kawunanku. Yanzu ba kwa lura ba?

Da kuma cikin kawunanku. Yanzu ba kwa lura ba?

A cikin sammai kuma akwai arzikinku da kuma abin da aka yi muku alkawarinsa

To na rantse da Ubangijin sammai da qasa, lalle shi (abin da ake yi muku gargaxinsa) tabbas gaskiya ne kamar dai yadda kuke yin magana

13
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Yi tarayya