Kuma ka tuna lokacin da mala’iku suka ce: “Ya ke Maryamu,"
Kuma ka tuna lokacin da mala’iku suka ce: “Ya ke Maryamu, lalle Allah Ya zave ki, Ya kuma tsarkake ki, kuma Ya zave ki a kan sauran mata na talikai
“Ya ke Maryamu, ki yi xa’a ga Ubangijinki, kuma ki riqa yin sujada, kuma ki riqa yin ruku’u tare da masu ruku’u
253
Related Videos
See other videos from same category