Yanzu mutanen alqaryu sun amince.."

Yanzu mutanen alqaryu sun amince.."

Yanzu mutanen alqaryu sun amince azabarmu ta zo musu cikin dare alhali suna bacci?

Ko kuma mutanen alqaryun sun amince azabarmu ta zo musu da hantsi suna tsakiyar wasanni?
Yanzu sun amince da makarun Allah ne? To kuwa ba mai amince wa makarun Allah sai mutanen da suke asararru
Ko kuwa bai bayyana ba ga waxanda suke gaje qasa bayan gushewar mutanenta (na farko) cewa, idan da Mun ga dama da Mun kama su da zunubansu. Kuma da Mun rufe zukatansu don haka ba za su iya ji ba?

721
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya