Kuma fa Allah Sarki na gaskiya Ya xaukaka (daga maganganun kafirai).
Kuma fa Allah Sarki na gaskiya Ya xaukaka (daga maganganun kafirai). Kada kuma ka yi garaje da (karatun) Alqur’ani tun kafin a gama yi maka wahayinsa, kuma ka ce: “Ubangiji Ka qara min ilimi.”
185
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category