Ta ce: “Ta qaqa zan samu xa, alhalin kuwa wani namiji bai tava."

Ta ce: “Ta qaqa zan samu xa, alhalin kuwa wani namiji bai tava."

Ta ce: “Ta qaqa zan samu xa, alhalin kuwa wani namiji bai tava shafa ta ba, kuma ni ban zamanto mazinaciya ba?”

(Mala’ika) ya ce: “Kamar haka ne Ubangijinki Ya faxa (cewa): “Shi (wannan) mai sauqi ne a wurina, kuma don Mu mayar da shi aya ga mutane da kuma rahama daga gare Mu, kuma (yin haka) ya zamanto al’amari ne tabbatacce (rubuce a Lauhul-Mahafuzu).

50
Video Translations
Download
  • Hd Version ( Google Drive )
Attachments

Related Videos

See other videos from same category

icon

Subscribe To Get New Updates