​Ya ku mutane, lalle Mu Muka halicce ku daga namiji da mace,"

​Ya ku mutane, lalle Mu Muka halicce ku daga namiji da mace,"

Ya ku mutane, lalle Mu Muka halicce ku daga namiji da mace, Muka kuma sanya ku al’ummu da qabilu don ku san juna. Lalle mafi girmanku a wurin Allah shi ne wanda ya fi ku taqawa. Lalle Allah Masanin sarari ne, Masanin voye

42
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Yi tarayya