Yana shirya al’amari daga sama zuwa qasa sannan (al’amarin)."
Yana shirya al’amari daga sama zuwa qasa sannan (al’amarin) ya hau zuwa gare Shi a cikin wani yini da gwargwadon (tsawonsa) yake shekara dubu ne daga abin da kuke qirgawa
Wannan (Shi ne) Masanin voye da sarari, Mabuwayi, Mai rahama
94
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category