"Kuma ka yi haquri da hukuncin Ubangijika.."
Kuma ka yi haquri da hukuncin Ubangijika, don ko lalle kana qarqashin lurarmu; kuma ka yi tasbihi da yabon Ubangijinka lokacin da za ka tashi (daga bacci)
Da daddare kuma sai ka tsarkake Shi da kuma lokacin da taurari suka ba da baya
893
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category