Kuma al’amarinmu bai zamanto ba face kalma xaya kamar qiftawar ido."
Kuma al’amarinmu bai zamanto ba face kalma xaya kamar qiftawar ido
Haqiqa kuma Mun hallakar da ire-irenku , to ko akwai mai wa’azantuwa?
Kuma kowane abu da suka aikata yana cikin littattafai
Kowane qaramin abu da babba kuma suna nan a rubuce
Lalle masu taqawa suna cikin gidajen Aljanna da qoramu
83
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category