Mawadaci ya ciyar daidai da wadatarsa; wanda kuwa aka quntata masa arzikinsa,
Mawadaci ya ciyar daidai da wadatarsa; wanda kuwa aka quntata masa arzikinsa, to ya ciyar daidai da abin da Allah Ya ba shi. Allah ba Ya xora wa rai sai gwargwadon abin da Ya ba shi. Kuma da sannu Allah zai sanya sauqi bayan tsanani
20
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category