Suka kuma ce: “Zukatanmu suna cikin rufi game da abin da kuke."

Suka kuma ce: “Zukatanmu suna cikin rufi game da abin da kuke."

Suka kuma ce: “Zukatanmu suna cikin rufi game da abin da kuke kiran mu zuwa gare shi; a cikin kunnuwanmu kuma akwai nauyi , kuma tsakaninmu da kai akwai shamaki , sai ka yi aiki da (addininka), lalle mu ma masu yin aiki ne (da namu).”

1
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya