Ba kuma xaya daga cikinku face sai ya bi ta kanta..'
Ba kuma xaya daga cikinku face sai ya bi ta kanta (watau wutar Jahannama). (Wannan) ya kasance tabbataccen abu abin hukuntawa a wurin Ubangijinka
Sannan kuma za Mu tserar da waxanda suka kiyaye dokokin Allah Mu kuma bar kafirai a duddurqushe cikinta
638
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category