Babu tilastawa a addini...
Babu tilastawa a addini, haqiqa shiriya ta riga ta bayyana daban da vata.
Don haka duk wanda ya kafirce wa Xagutu, kuma ya yi imani da Allah, to haqiqa ya yi riqo da igiya mafi qarfi wadda ba ta tsinkewa. Kuma Allah Mai ji ne, Masani
774
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category