Waxanda kuma suka yi shirka suka ce: “Da Allah Ya ga dama da ba mu bauta."
Waxanda kuma suka yi shirka suka ce: “Da Allah Ya ga dama da ba mu bauta wa komai ba sai Shi, daga mu har iyayenmu, da kuma ba mu haramta komai ba wanda bai haramta ba.” Kamar haka waxanda suka gabace su suka aikata. Shin akwai abin da yake a kan manzanni in ban da isar da aike a fili?
52
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category