Ka ce (da su): “Ba na ba ku labarin waxanda suka,,'
Ka ce (da su): “Ba na ba ku labarin waxanda suka fi asarar ayyukansu ba?
“(Su ne) waxanda aikinsu ya vace a rayuwarsu ta duniya alhali kuwa su suna tsammanin suna kyautata aiki ne.”
Waxannan (su ne) waxanda suka kafirce wa ayoyin Ubangijinsu da kuma gamuwa da shi, sai ayyukansu suka lalace, ba za Mu sanya musu wani ma’auni ba a ranar alqiyama
499
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category