Zargi Da Cin Zarafin00
See other videos from same category
Lalle Allah Yana umarni da yin adalci da kyautatawa da kuma bai wa makusanta (taimako), Yana kuma hana alfasha da mummunan aiki da zalunci. Yana gargaxin ku don ku wa’azantu
Shin kuwa ka ga wanda ya xauki son zuciyarsa (shi ne) abin bautarsa, Allah kuwa Ya vatar da shi a kan yana sane[1], Ya kuma rufe jinsa da zuciyarsa, kuma Ya sanya yana a kan ganinsa, to wane ne zai shiryar da shi in ba Allah ba? Me ya sa ba kwa wa’azantuwa?
Ka ce (da su): “Ba na ba ku labarin waxanda suka fi asarar ayyukansu ba?“(Su ne) waxanda aikinsu ya vace a rayuwarsu ta duniya alhali kuwa su suna tsammanin suna kyautata aiki ne.”Waxannan (su ne) waxanda suka kafirce wa ayoyin Ubangijinsu da kuma gamuwa da shi, sai ayyukansu suka lalace, ba za Mu sanya musu wani ma’auni ba a ranar alqiyama
Zalunci laifi ne da ya samo asali daga karkacewa daga adalci, yana haifar da
Jahilcin Yammaci a fannin ilimin Allah
Zunubai su ne sanadin ɓarnaIllolin zunubai da laifuffuka wajen bayyana ɓarna