Kuma idan kun yi tafiya a bayan qasa, .."
Kuma idan kun yi tafiya a bayan qasa, to babu laifi a kanku ku yi sallar qasaru, in kun ji tsoron kafirai su fitine ku. Lalle kafirai sun kasance maqiya ne, masu bayyana qiyayya a gare ku
831
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category
