​Da kuma Allah Ya ga dama da Ya sanya su al’umma xaya..'

​Da kuma Allah Ya ga dama da Ya sanya su al’umma xaya..'

Da kuma Allah Ya ga dama da Ya sanya su al’umma xaya (watau a kan addini xaya), sai dai kuma Yana shigar da wanda Ya ga dama cikin rahamarsa. Azzalumai kuma ba su da wani majivinci ko wani mataimaki

453
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Yi tarayya