​Kuma ku yi riqo da igiyar Allah gaba xaya, kada kuma ku rarraba."

​Kuma ku yi riqo da igiyar Allah gaba xaya, kada kuma ku rarraba."

Kuma ku yi riqo da igiyar Allah gaba xaya, kada kuma ku rarraba. Kuma ku tuna ni’imar Allah da Ya yi muku yayin da kuka zamo abokan gaban juna sai Ya haxa tsakanin zukatanku, sai kuka zamo ‘yan’uwan juna a sakamakon ni’imarsa, a da kuma kun kasance a kan gavar ramin wuta sai Ya tserar da ku daga gare ta. Kamar haka ne Allah Yake bayyana muku ayoyinsa don ku shiriya

143
Video Translations
Abubuwan da aka jona
  • PDF
  • Word

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya