Allah Ya saukar da mafi kyan zance: Alqur’ani mai kama da juna,"

Allah Ya saukar da mafi kyan zance: Alqur’ani mai kama da juna,"

Allah Ya saukar da mafi kyan zance: Alqur’ani mai kama da juna, mai biyunta (saqo), tsikar fatun waxanda suke tsoron Ubangijinsu suna tashi, sannan fatunsu su yi taushi, zukatansu kuwa su koma zuwa ambaton Allah. Wannan ita ce shiriyar Allah, Yana shiyar da wanda Ya ga dama da ita. Wanda kuma Allah Ya vatar to ba shi da mai shiryar da shi

791
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya