Allah ne Wanda Ya halicci sammai da qasa, Ya kuma saukar."
Allah ne Wanda Ya halicci sammai da qasa, Ya kuma saukar da ruwa daga sama, sai Ya fitar da ‘ya’yan itace don arzuta ku; Ya kuma hore muku jiragen ruwa don ku yi tafiya a cikin kogi da umarninsa, Ya kuma hore muku qoramu
135
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category