Yanzu ba mu sanya qasa shimfixa ba?
Yanzu ba mu sanya qasa shimfixa ba?
Duwatsu kuma turaku?
Muka kuma halicce ku bibbiyu (watau maza da mata)?
Muka kuma sanya baccinku (ya zama) hutu?
Muka kuma sanya dare (ya zama) sutura ?
Muka kuma sanya yini don neman abinci?
252
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category