Ka yi kira zuwa ga tafarkin Ubangiijnka cikin hikima.."
Ka yi kira zuwa ga tafarkin Ubangiijnka cikin hikima da kyakkyawan wa’azi, ka kuma yi jayayya da su ta hanyar da ta fi kyau. Lalle Ubangijinka Shi ne Mafi sanin wanda ya vace daga hanyarsa, kuma Shi ne Mafi sanin shiryayyu
50
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category