Aka kuma busa qaho , sai ga su suna fitowa daga qaburbura zuwa."

Aka kuma busa qaho , sai ga su suna fitowa daga qaburbura zuwa."

Aka kuma busa qaho , sai ga su suna fitowa daga qaburbura zuwa wurin Ubangijinsu

Suka ce: “Kaiconmu, wane ne ya tashe mu daga makwancinmu?” (Sai a ce da su): “Ai wannnan shi ne abin da (Allah) Mai rahama Ya yi alqawarinsa, manzanni kuma sun yi gaskiya.”

653
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya