Munafukai maza da munafukai mata sun yi..
Munafukai maza da munafukai mata sun yi kama da juna (wajen munafunci).
Suna umurni da mummunan aiki suna kuma hana kyakkyawan aiki, kuma suna damqe hannayensu (wajen yin alheri); sun manta da Allah, sai Shi ma Ya yi watsi da su.
Lalle munafikai su ne fasiqai
749
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category