Bukatar Wahayi
See other videos from same category
ALIF LAM RA. Littafi ne da Muka saukar maka da shi, don ka fitar da mutane daga duffai zuwa ga haske, da izinin Ubangijinsu zuwa ga tafarkin (Allah) Mabuwayi, Abin godiya
Lalle wannan Alqur’anin yana shiryarwa ne ga (hanya) mafi miqewa, yana kuma yi wa muminai waxanda suke yin kyawawan ayyuka albishir cewa, lalle suna da lada mai girma
Manhajar Musulunci A Gina Hankalin Dan Adam
Bambanci Tsakanin Maganin Al Qur'ani Da Maganin Yammacin Don Matsalolin Al'umma
Ya kai wannan Annabi, faxa wa matanka da ‘ya’yanka mata da kuma matan muminai (cewa) su sanya lulluvinsu. Wannan shi ya fi sanya wa a gane su, don kada a cuce su. Allah kuma Ya kasance Mai gafara ne, Mai rahama
Ka ce da muminai maza su kame idanuwansu kuma su kiyaye farjinsu. Wannan shi ya fi tsarki a gare su. Lalle Allah Masanin abin da suke aikatawa ne Kuma ka ce da muminai mata su kame idanuwansu ] kuma su kiyaye farjinsu, kada kuma su fito da adonsu sai dai abin da ya bayyana daga gare shi ; kuma su sanya lulluvinsu a kan wuyan rigunansu[3]; kada kum...