Ku yi rige-rige zuwa neman gafara daga Ubangijinku da Aljanna ."
Ku yi rige-rige zuwa neman gafara daga Ubangijinku da Aljanna wadda faxinta kamar faxin sammai da qasa yake, an tanade ta don waxanda suka yi imani da Allah da manzanninsa. Wannan falalar Allah ce da Yake ba da ita ga wanda Ya ga dama. Allah kuwa Ma’abocin falala ne, Mai girma
572
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category