Kuma me ya same ku ne, da ba za ku yi yaqi don xaukaka kalmar Allah.
Kuma me ya same ku ne, da ba za ku yi yaqi don xaukaka kalmar Allah ba, da kuma kuvutar da raunana maza da mata da yara qanana, waxanda suke cewa: “Ya Ubangijinmu, Ka fitar da mu daga wannan alqaryar wadda mutanenta suke azzalumai, kuma Ka sanya mana wani majivincin lamari daga wurinka, kuma Ka sanya mana wani mai taimako daga wurinka?”
766
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category