alle masu taqawa suna cikin inuwoyi da idanuwan ruwa

alle masu taqawa suna cikin inuwoyi da idanuwan ruwa

alle masu taqawa suna cikin inuwoyi da idanuwan ruwa
Da kuma ababan marmari daga abin da suke sha’awa
Ku ci kuma ku sha kuna masu farin ciki saboda abin da kuka kasance kuna aikatawa
Lalle Mu kamar haka Muke saka wa masu kyautatawa

620
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya