Waxanda suka kyautata aiki suna da sakamako mafi kyau (watau Aljanna) da kuma qari.
Waxanda suka kyautata aiki suna da sakamako mafi kyau (watau Aljanna) da kuma qari. Wani qunci da qasqanci kuma ba za su same su ba. Waxannan su ne ‘yan Aljanna; su masu dawwama ne a cikinta
597
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category