Da yawa daga cikin ma’abota littafi sun yi burin ina ma a ce su mayar da ku kafirai ..
Da yawa daga cikin ma’abota littafi sun yi burin ina ma a ce su mayar da ku kafirai bayan imaninku, saboda hassada daga zukatansu, bayan kuma gaskiya ta bayyana a gare su. Don haka ku yi afuwa ku kawar da kai har sai Allah Ya zo da al’amarinsa. Lalle Allah Mai iko ne a kan komai
669
Bidiyoyi masu alaka
See other videos from same category