​Shin kuwa ka ga wanda ya xauki son zuciyarsa (shi ne)..'

​Shin kuwa ka ga wanda ya xauki son zuciyarsa (shi ne)..'

Shin kuwa ka ga wanda ya xauki son zuciyarsa (shi ne) abin bautarsa, Allah kuwa Ya vatar da shi a kan yana sane[1], Ya kuma rufe jinsa da zuciyarsa, kuma Ya sanya yana a kan ganinsa, to wane ne zai shiryar da shi in ba Allah ba? Me ya sa ba kwa wa’azantuwa?

507
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya