​Zan kautar da waxanda suke yin girman kai a bayan qasa ba tare da haqqi..'

​Zan kautar da waxanda suke yin girman kai a bayan qasa ba tare da haqqi..'

Zan kautar da waxanda suke yin girman kai a bayan qasa ba tare da haqqi ba daga (fahimtar) ayoyina; idan kuma za su ga kowace irin aya ba za su yi imani da ita ba, idan kuma da za su ga hanyar shiriya ba za su riqe ta hanyar bi ba, (amma) idan kuwa za su ga hanyar vata, to za su riqe ta hanyar bi. Wannan kuwa saboda sun qaryata ayoyinmu, kuma sun kasance gafalallu ga barin su

485
Video Translations
Saukewa
  • Hd Version ( Google Drive )
Abubuwan da aka jona

Bidiyoyi masu alaka

See other videos from same category

icon

Yi tarayya