Wanda Ya halicci sammai bakwai hawa-hawa...

Wanda Ya halicci sammai bakwai hawa-hawa...

Wanda Ya halicci sammai bakwai hawa-hawa...

6 2

“Wanda Ya halicci sammai bakwai hawa-hawa; ba za ka ga wata tangarxa cikin halittar (Allah) Mai rahama ba. Ka maimaita dubanka, shin za ka ga wata tsaga? Sannan ka sake mayar da gani sau da yawa, ganin zai dawo maka a qasqance, shi kuma yana a dakushe (bai ga wata tsaga ba).” [Mulk: 3-4]

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya