Mai kyauta ta haqiqa ba ya sauraron sai an saka masa bisa abin da ya yi.

Mai kyauta ta haqiqa ba ya sauraron sai an saka masa bisa abin da ya yi.

Mai kyauta ta haqiqa ba ya sauraron sai an saka masa bisa abin da ya yi.

18 13

Mai kyauta ta haqiqa ba ya sauraron sai an saka masa bisa abin da ya yi. Sannan ba ya binciken wane ne yafi cancantar samu da yawa.
Abin da ya dame shi shi ne ya zamana ya yi ne don Allah. Don haka duk wani alheri da za ka gabatar a yau, to watan watarana sai ya dawo maka.#Ikhlasi #Sadaka #hasken_Alqur’ani.

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya