Kyauta ta haqiqa ba ta da wani lokaci da aka kevance mata na musamman, na dare ko rana, a asirce ko a bayyane.Yayin da zuciya ta cika da alheri, to za ta samu hanyar fuskantar wasu da alheri.#Karamci #Ciyarwa #Hasken_Alqur’ani
Katika masu alaka
Nuna katika