A lokacin da gaskiya ta bayyana bayan lokaci ya qure,"

A lokacin da gaskiya ta bayyana bayan lokaci ya qure,"

A lokacin da gaskiya ta bayyana bayan lokaci ya qure,"

18 8

A lokacin da gaskiya ta bayyana bayan lokaci ya qure, ba abin da zai rage sai nadama.

Ka tuna cewa imani ba ya amfani bayan jarabawa ta qare, don haka ka yi gaggawa tun yanzu kafin ka ce “Ina ma! (da na sani).”

#Ka yi tunani #Rayuwa_Bayan_Mutuwa

Katika masu alaka

Nuna katika

icon

Yi tarayya