​Kowanne (cikin al’ummun da suka gabata) Mun kama shi da laifinsa;"

​Kowanne (cikin al’ummun da suka gabata) Mun kama shi da laifinsa;"

​Kowanne (cikin al’ummun da suka gabata) Mun kama shi da laifinsa;"

151 75

Kowanne (cikin al’ummun da suka gabata) Mun kama shi da laifinsa; daga cikinsu akwai waxanda Muka aiko wa da duwatsu, akwai kuma waxanda tsawa ta kama su, kuma daga cikinsu akwai waxanda Muka kifar da su cikin qasa, akwai kuma daga cikinsu waxanda Muka nutsar a ruwa. Allah kuma bai kasance Yana zaluntar su ba, sai dai kawai kawunansu suke zalunta

related cards

Browse Islamic cards

icon

Subscribe To Get New Updates