​Haqiqa kuma Mun sauqaqe Alqur’ani don tunasarwa da hadda,"

​Haqiqa kuma Mun sauqaqe Alqur’ani don tunasarwa da hadda,"

​Haqiqa kuma Mun sauqaqe Alqur’ani don tunasarwa da hadda,"

26 16

Haqiqa kuma Mun sauqaqe Alqur’ani don tunasarwa da hadda, to ko akwai mai wa’azantuwa?

Adawa sun qaryata (Annabinsu), to qaqa azabata da gargaxina suka kasance?

Lalle Mu Mun aiko musu da iska mai qarfi a ranar shu’umci mai zarcewa

Tana tumvuko mutane ta kayar su, kai ka ce su kututturan dabinai ne da aka tuttunvuke

To qaqa azabata da gargaxina suka kasance?

Yi tarayya